Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa A Kan Mura Da Dr. Lawal Musa Tahir - Yuni 15, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan mako ya mai da hankali ne a kan cutar mura da kuma allergy.

Wakiliyar Muryar Amurka Hauwa Umar ta yi hira da kwararren likita Dr. Lawal Musa Tahir na asibitin Nizamiye da ke babban birnin Najeriya, game da abin da ke kawo cutar, alamomin ta, da kuma nau'ikanta.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa A Kan Mura Da Dr. Lawal Musa Tahir
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:56 0:00

XS
SM
MD
LG