Muryar Amurka

Waka - GASAR KACICI-KACICI:
Gasar Kacici-Kacici: Sabuwar tashar Hausa ta VOA da ake kamawa a wayoyin salula ko kwamfutar hannu, DandalinVOA, na gayyatarku da ku saurare mu daga karfe 5 zuwa karfe 6 na yamma agogon Najeriya, a wannan makon, a lokacin da muke gabatar da wakokin Indiya. A tsakiyar wakokin na Indiya, zamu sanya wata wakar gargajiya ta Hausa. Muna son ku rubuto ku fada mana sunan wakar da wanda ya rera ta.
Koma saman shafi