Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Wasu Alhazan Jihar Kogi da Suka Koma Gida Najeriya

Alhazan Najeriya sun soma dawowa gida bayan turmutsitsin da ya faru a Saudiya.

Biyo bayan turmutsitsin da ya auku a Saudiya yayinda alhazai ke jifan Shaidan wadanda suka tsira sun soma dawowa gida.

Banda alhazan Najeriya shida da suka rasu sanadiyar hadarin naurar gini cikin Masallacin Ka'aba Najeriya ta sake hasarar alhazai 77 sabooda turmutsitsin da ya faru. Kazalika wasu 224 har yanzu ba'a san inda suke ba.

Yanzu da alhazan suka soma dawowa watakila za'a bayyana sunayen wadanda suka bacen.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG