Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Bikin Yusuf Saseen 'Lukman' Da Amaryarsa Amina


Yusuf Saseen (Lukman) da amaryarsa Amina. (Hoto: Instagram/Yusuf Saseen)
Yusuf Saseen (Lukman) da amaryarsa Amina. (Hoto: Instagram/Yusuf Saseen)

An dauren ne a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda jaruman Kannywood da masoyansa da dama suka halarci taron daurin auren.

A ranar Asabar din da ta gabata jarumi Yusuf Saseen, wanda aka fi sani da Lukman a shirin ‘Labarina’ ya angwance da amaryarsa Amina.

Jaruman Kannywood tare da ango da amarya a wajen liyafa (Instagram/ Yusuf Saseen/Dageji photos)
Jaruman Kannywood tare da ango da amarya a wajen liyafa (Instagram/ Yusuf Saseen/Dageji photos)

An dauren ne a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda jaruman Kannywood da masoyansa da dama suka halarci taron daurin auren.

An dai ci gaba da sauran shagulgula kamar ma liyafa da wasan kwallo a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya, inda nan ne dandalin masana’antar fim ta Kannywood.

Wajen bikin liyafar auren Yusuf Saseen (Lukman) da amaryarsa Amina (Hoto: Instagram/Yusuf Saseen/Dageji photos)
Wajen bikin liyafar auren Yusuf Saseen (Lukman) da amaryarsa Amina (Hoto: Instagram/Yusuf Saseen/Dageji photos)

Saseen, ya yi fice ne a shirin 'Labarina' mai dogon zango da kamfanin Saira Movies ke nunawa a shafin YouTube

Bidiyo

Saurari Dalilin Da Ya Sa Ummi Zeezee Ta Ce Tana So Ta Kashe Kanta A Hira Da Wakiliyar VOA Baraka Bashir
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:39 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Saurari Bayanin Jarumar Kannywood, Nafeesa Abdullahi
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:24 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

VOA CASU

VOA CASU: Bikin Yini Na Auren Zawarawa A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG