Matsalolin Arewacin Najeriya Muryar Amurka

Matsalolin Arewacin Najeriya
Daliban Chibok
  • Yan Kato da Gora. (File Photo) Yan Boko Haram Sunyi Kokarin Shiga Garin Maiduguri

    A ranar asabar din data gabata ne mutanen garin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno suka wayi gari da harbe-harben bindiga, abinda ya jefa mutanen garin cikin zullumi da turaddadi , wannan yasa wadanda ke bakin gari suka ranta ana kare domin su tsira da rayuwar su.

VOA Hausa Na Son Ji Daga Gare Ku

Masu sauraronmu, idan kuna zaune a jihohin Borno, ko Adamawa, ko Yola, ku turo mana da hotuna da dan bayanai akan yanayin rayuwa zama cikin halin dokar ta baci. Mungode. VOAHAUSA@GMAIL.COM

Karin Bayani Akan Matsalolin Arewacin Najeriya

'Labarin Soja'

Koma saman shafi