Demokradiya itace mulkin dake tashe yanzu a duniya, shi yasa kowace kasar ke kokarin ganin ta aiwatar da irin wannan mulkin.

Wannan ba zai rasa nasaba da dubin alfanun dake tattare da wannan mulkin ba, domin kuwa a wani lokaci can baya anji tsohon shugaban mulkin sojan Najeriya, na cewa mulkin soja tsohon yayi ne.

Daya daga cikin banbancin mulkin damokradiya da na soja kuwa shine damar da dan kasa ke dashi na fadan albarkacin bakinsa.

Najeriya tayi aron irin wannan mulkin ne daga kasar Amurka, babban abun tambaya anan shine, wai tana aiwatar mulkin kwatankwacin yanda Amurka, ke aiwatar da nata, domin kuwa dayawan ‘yan Najeriya, sunce ana aiwatar da abubuwan ne jirkice maimakon a mike.

Demokradiya Itace Mulkin Dake Tashe Yanzu a Duniya - 4'55"

Demokradiya itace mulkin dake tashe yanzu a duniya, shi yasa kowace kasar ke kokarin ganin ta aiwatar da irin wannan mulkin.
WASHINGTON, DC —